Coronavirus: An samu karin 423 masu cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 423 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 47,290 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-117
FCT-40
Ondo-35
Rivers-28
Osun-24
Benue-21
Abia-19
Ogun-19
Ebonyi-18
Delta-17
Kwara-17
Kaduna-15
Anambra-14
Ekiti-11
Kano-9
Imo-6
Gombe-4
Oyo-3
Taraba-3
Bauchi-1
Edo-1
Nasarawa-1

An sallami mutane 33,609 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 956 daga ranar Talata 11 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More