Coronavirus: An samu karin 443 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 443 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 45,687 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Plateau-103
Lagos-70
FCT-60
Ondo-35
Edo-27
Rivers-27
Kaduna-20
Osun-19
Borno-18
Oyo-18
Kwara-11
Adamawa-9
Nasarawa-7
Gombe-6
Bayelsa-4
Imo-4
Bauchi-2
Ogun-2
Kano-1

An sallami mutane 32,637 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 936 daga ranar Juma’a 7 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More