Coronavirus: An samu karin mutane 100 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 100 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 55,005 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-39
FCT-22
Kaduna-19
Oyo-7
Ebonyi-6
Edo-3
Katsina-1
Ekiti-1
Bauchi-1
Nasarawa-1

An sallami mutane 43,013 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,057 daga ranar Lahadi 6 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More