Coronavirus: An samu karin mutane 111 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 111 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 60,103 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Plateau-32
Lagos-23
FCT-15
Osun-11
Ogun-9
Oyo-6
Imo-4
Bauchi-3
Kaduna-3
Yobe-3
Rivers-2

An sallami mutane 51,711 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,115 daga ranar Asabar 10 ga watan Oktoba 2020.

#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More