Coronavirus: An samu karin mutane 113 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 113 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 61,307 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-37
Kaduna-16
Ogun-11
Plateau-11
Taraba-8
Rivers-7
FCT-6
Enugu-4
Niger-4
Edo-3
Delta-2
Imo-2
Benue-1
Kano-1

An sallami mutane 56,557 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,123 daga ranar Laraba 14 ga watan Oktoba 2020.

#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More