Coronavirus: An samu karin mutane 118 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 118 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 61,558 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-51
Rivers-26
Imo-12
Osun-8
Plateau-6
FCT-5
Kaduna-4
Ogun-3
Edo-2
Niger-1

An sallami mutane 56,697 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,125 daga ranar Litinin 19 ga watan Oktoba 2020.

#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More