Coronavirus: An samu karin mutane 133 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 133 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 60,834 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-90
Rivers-13
FCT-8
Kaduna-8
Oyo-6
Ondo-3
Katsina-2
Nasarawa-2
Plateau-1

An sallami mutane 56,611 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,125 daga ranar Lahadi 18 ga watan Oktoba 2020.

#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More