
Coronavirus: An samu karin mutane 163 da cutar a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 163 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 60,266 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-113
Kaduna-21
Osun-8
Ondo-5
Oyo-5
Ogun-3
Bayelsa-2
Taraba-2
Edo-1
FCT-1
Katsina-1
Plateau-1
An sallami mutane 51,735 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,115 daga ranar Lahadi 11 ga watan Oktoba 2020.
#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline