Coronavirus: An samu karin mutane 225 da cutar a kasar Najeriya ranar Talata

An samun karin sabbin mutane 225 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 60,655 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-165
FCT-17
Rivers-13
Ogun-12
Niger-8
Delta-4
Ondo-2
Anambra-1
Edo-1
Ekiti-1
Kaduna-1

An sallami mutane 52,006 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,116 daga ranar Talata 12 ga watan Oktoba 2020.

#OakTV #OakTVHausa
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More