
Coronavirus: An samu karin mutum 201 da cutar a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 201 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 58,848 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-77
Rivers-37
Plateau-25
FCT-13
Kaduna-12
Ogun-12
Adamawa-8
Taraba-7
Imo-4
Kwara-2
Osun-2
Abia-1
Oyo-1
An sallami mutane 50,358 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,112 daga ranar Laraba 30 ga watan satamba 2020.
#OakTVHausa #OakTV
#OakTVOnline