Coronavirus: An samu karin mutum 373 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 373 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 48,116 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-69
Osun-41
Kaduna-40
Oyo-40
FCT-35
Plateau-22
Rivers-19
Kano-17
Ondo-17
Ogun-15
Abia-14
Gombe-12
Imo-9
Enugu-7
Kwara-6
Delta-5
Niger-2
Borno-1
Bauchi-1
Nasarawa-1

An sallami mutane 34,309 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 966 daga ranar Alhamis13 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More