Coronavirus: An samu sabbin mutane 790 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 790 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 26,484 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Delta-166
Lagos-120
Enugu-66
FCT-65
Edo-60
Ogun-43
Kano-41
Kaduna-39
Ondo-33
Rivers-32
Bayelsa-29
Katsina-21
Imo-20
Kwara-18
Oyo-11
Abia-10
Benue-6
Gombe-4
Yobe-2
Bauchi-2
Kebbi-2

An sallami mutane 10,152 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 603 daga ranar Alhamis 2 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More