Coronavirus: An samun karin mutune 126 da cutar a kasar Najeriya ranar Juma’a

An samun karin sabbin mutane 126 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 59,127 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-62
Rivers-22
Ogun-9
Plateau-7
FCT-7
Osun-5
Kwara-5
Taraba-3
Bayelsa-2
Abia-2
Zamfara-1
Imo-1

An sallami mutane 50,593 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,112 daga ranar Juma’a 28 ga watan satamba 2020.

#OakTVHausa #OakTV
#OakTVOnline

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More