
Coronavirus: Ba’a suma hadin kan majilasa kan batun kwaso yan Najeriya dake China ba
96
Normal
0
false
false
false
EN-US
X-NONE
X-NONE
/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}
Majalisar wakilan Najeriya ta yi watsi da kiran da wasu suke yi na kwashe yan kasar Najeriya da ke kasar ta China, yayin da coronavirus ke bazuwa daga kasar ta China zuwa wasu kasashen daban na duniya.
Shugaban kwamitin majalisar kan yada labarai Mr Benjamin Kalu, ne ya gabatar da kudirin inda ya nemi a kwaso ‘yan Najeriya da ke China sakamakon annobar ta coronavirus.
Sai dai yan majalisar basu amince da kudirin ba, inda suka ce gara a bar su a can kasar domin a cewar su, China ta fi Najeriya kayayyakin magance lamarin annobar coronavirus da ta bayyana.
Kakakin majalisar wakilai wato Femi Gbajabiamila, yayi kokarin wajen shawo kan yan majalisar da kuma bari Mista Okezie ya gabatar da kudirin nasa kan al’amarin, amma sam yan majalisar basu yarda sun bada hadin kai da bashi damar yin hakan
96
Normal
0
false
false
false
EN-US
X-NONE
X-NONE
/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}