Coronavirus: Dan Atiku ya kamu da cutar

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa ya kamu da coronavirus.

Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa asibitin koyarwa na Gwagwalada dake babban birnin tarayyar Najeriya, dan yi masa magani.

Atiku Abubakar ya bukaci al’umma da su saka dan na sa a addu’a.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More