Coronavirus: Gwamna El’Rufa’i ya warke daga cutar

Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru El’Rufa’i fitar da sanarwar cewa, ya warke daga cutar Covid19 bayan shafe kusan wata ɗaya yana killace.

Malam Nasir Elrufa’i ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram inda ya ce “Ina farin cikin sanar da ku a yau cewa bayan kusan makonni hudu ina karbar magani, yanzu na warke daga cutar bayan gwaje-gwaje guda biyu da aka gudanar wanda suka nuna ba na ɗauke da cutar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More