Coronavirus: Jumullar mutane 33,943 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 453 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 47,743 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-113
FCT-72
Plateau-59
Enugu-55
Kaduna-38
Ondo-32
Osun-26
Ebonyi-20
Ogun-9
Delta-8
Borno-7
Akwa Ibom-6
Oyo-5
Bauchi-1
Kano-1
Ekiti-1

An sallami mutane 33,943 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 956 daga ranar Laraba 12 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More