Coronavirus: Karin mutane 595 sun kamu da cutar ta kasar a kasa Najeriya

An samun karin sabbin mutane 595 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 33,153 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-156
Oyo-141
FCT-99
Edo-47
Kaduna-27
Ondo-22
Rivers-20
Osun-17
Imo-13
Plateau-10
Nasarawa-8
Anambra-8
Kano-5
Benue-5
Borno-5
Ogun-4
Taraba-3
Gombe-3
Kebbi-1
Cross Rivers-1

An sallami mutane 13,671 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 744 daga ranar Litinin 13 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More