Coronavirus: Kusan mutane 700 cutar ta kashe a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 499 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 30,748 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-157
Edo-59
Ondo-56
Oyo-31
Akwa Ibom-22
Borno-21
Plateau-19
Kaduna-18
Katsina-18
Bayelsa-17
FCT-17
Delta-14
Kano-11
Rivers-10
Enugu-8
Ogun-6
Kwara-4
Imo-3
Nasarawa-2
Osun-2
Abia-1
Ekiti-1
Niger-1
Yobe-1

An sallami mutane 12,546 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 689 daga ranar Alhamis 9 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More