Coronavirus: Masu cutar a kasar Najeriya sun kai 12,486

An samun karin sabbin mutane 260 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 12,486 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Abia-67
FCT-40
Lagos-38
Ogun-19
Gombe-16
Edo-14
Imo-9
Kwara-8
Katsina-8
Nasarawa-8
Borno-8
Kaduna-6
Bauchi-5
Ekiti-4
Niger-2
Ondo-2
Plateau-2
Kano-2
Sokoto-2

An sallami mutane 3,959 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 354 daga ranar Lahadi 7 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More