Coronavirus: Masu cutar a kasar Najeriya sun kai 14,554

An samun karin sabbin mutane 681 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 14,554 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-345
Rivers-51
Ogun-48
Gombe-47
Oyo-36
Imo-31
Delta-28
Kano-23
Bauchi-18
Edo-12
Katsina-12
Kaduna-9
Anambra-7
Jigawa-5
Kebbi-4
Ondo-4
Nasarawa-1

Wannan karon ba a samu mutum ko daya ba, da ya kamu da cutar a Abuja, babban birnin kasar Najeriya.

An sallami mutane 4,494 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 387 daga ranar Alhamis 11 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More