Coronavirus: Masu cutar sun kai 10,578 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 416 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 10,578 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-192
Edo-41
Rivers-33
Kaduna-30
Kwara-23
Nasarawa-18
Borno-17
FCT-14
Oyo-10
Katsina-7
Abia-5
Delta-5
Adamawa-4
Kano-4
Imo-3
Ondo-3
Benue-2
Bauchi-2
Ogun-2
Niger-1
An sallami mutane 3,122 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 299 daga ranar Litinin 1 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More