Coronavirus: Masu cutar sun kusa kaiwa 40,000 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 591 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 39,539 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Oyo-191
Lagos-168
FCT-61
Ondo-29
Osun-26
Ebonyi-24
Edo-23
Ogun-14
Rivers-13
Akwa Ibom-12
Kaduna-10
Katsina-6
Borno-4
Ekiti-3
Delta-3
Imo-3
Niger-1

An sallami mutane 16,559 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 845 daga ranar Juma’a 24 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More