Coronavirus: Mutane 17,148 masu cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 490 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 17,148 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-142
FCT-60
Bayelsa-54
Rivers-39
Delta-37
Oyo-30
Kaduna-26
Imo-23
Enugu-19
Kwara-17
Gombe-11
Ondo-10
Bauchi-8
Ogun-7
Borno-6
Benue-1

An sallami mutane 5,623 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 455 daga ranar Talata 16 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More