Coronavirus: Mutane 200 cutar ta kashe kawo yanzu a Najeriya

An samun karin sabbin mutane 284 wayanda suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 6,677 ke dauke da cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
199-Lagos
26-Rivers
19-Oyo
8-FCT
8-Borno
7-Plateau
6-Jigawa
5-Kano
2-Abia
1-Ekiti
1-Delta
1-Kwara
1-Taraba

An sallami mutane 1,840 da suka warke daga cutar, sannan hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 200 daga 20 ga watan Mayu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More