Coronavirus: Mutane 304 sun sake kamuwa da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 304 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 44,433 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

FCT-90
Lagos-59
Ondo-39
Taraba-18
Rivers-17
Borno-15
Adamawa-12
Oyo-11
Delta-9
Edo-6
Bauchi-4
Kwara-4
Ogun-4
Osun-4
Bayelsa-3
Plateau-3
Niger-3
Nasarawa-2
Kano-1

An sallami mutane 31,851 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 910 daga ranar Talata 4 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More