Coronavirus: Mutane 32,165 be suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 457 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 44,899 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-137
FCT-76
Plateau-40
Rivers-35
Enugu-34
Oyo-25
Abia-23
Delta-12
Edo-11
Ebonyi-11
Cross River-10
Kwara-10
Kaduna-9
Anambra-7
Ogun-5
Imo-3
Bauchi-3
Osun-2
Nasarawa-2
Kano-1
Ekiti-1

An sallami mutane 32,165 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 927 daga ranar Laraba 5 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More