Coronavirus: Mutane 469 ne suka mutu inda karin mutane 587 suka kamu da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 587 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 17,735 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-155
Edo-75
FCT-67
Rivers-65
Oyo-56
Delta-50
Bayelsa-25
Plateau-18
Kaduna-18
Enugu-17
Borno-12
Ogun-12
Ondo-7
Kwara-4
Kano-2
Gombe-2
Sokoto-1
Kebbi-1

An sallami mutane 5,967 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 469 daga ranar Talata 17 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More