Coronavirus: Mutane 542 ne suka mutu inda karin mutane 649 suka kamu da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 649 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 22,020 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-250
Oyo-100
Plateau-40
Delta-40
Abia-28
Kaduna-27
Ogun-22
Edo-20
Akwa Ibom-18
Kwara-17
FCT-17
Enugu-14
Niger-13
Adamawa-13
Bayelsa-7
Osun-6
Bauchi-6
Anambra-4
Gombe-3
Sokoto-2
Imo-1
Kano-1

An sallami mutane 7,613 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 542 daga ranar Laraba 24 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More