Coronavirus: Mutane 554 cutar ta kashe a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 684 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 23,298 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-259
Oyo-76
Katsina-69
Delta-66
Rivers-46
Ogun-23
Edo-22
Osun-22
Ebonyi-21
FCT-20
Kaduna-16
Ondo-10
Imo-9
Abia-9
Gombe-5
Plateau-4
Bauchi-4
Ekiti-2
Anambra-1

An sallami mutane 8,253 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 554 daga ranar Juma’a 26 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More