Coronavirus: Mutane 600 sun sake kamuwa cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 600 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 35,454 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-129
FCT-118
Oyo-87
Kano-55
Benue-42
Enugu-35
Kwara-28
Imo-16
Ogun-13
Kaduna-12
Ondo-12
Delta-11
Edo-11
Plateau-8
Nasarawa-6
Ekiti-6
Niger-6
Borno-4
Abia-4
Gombe-3

An sallami mutane 14,633 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 772 daga ranar Juma’a 17 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More