Coronavirus: Mutane 645 sun mutu idan sabin mutane 544 suka kamu da cutar a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 544 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 28,711 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-199
Ebonyi-65
Oyo-47
Ondo-46
Ogun-31
Edo-30
FCT-28
Katsina-25
Plateau-15
Bayelsa-11
Kaduna-10
Adamawa-10
Akwa Ibom-8
Gombe-7
Kano-4
Taraba-3
Rivers-2
Abia-2
Ekiti-1
An sallami mutane 11,665 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 645 daga ranar Lahadi 5 ga watan Yuli 2020.