Coronavirus: Mutane 740 cutar ta kasar a kasa Najeriya

An samun karin sabbin mutane 571 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 32,558 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-152
Ebonyi-108
Edo-53
Ondo-46
FCT-38
Oyo-20
Kwara-19
Plateau-17
Osun-14
Bayelsa-14
Ekiti-14
Katsina-14
Akwa Ibom-11
Kaduna-11
Rivers-11
Niger-10
Ogun-7
Kano-6
Cross River-4
Bauchi-2

An sallami mutane 13,447 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 740 daga ranar Lahadi 12 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More