Coronavirus: Mutanen 131 sun sake kamuwa cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 131 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 56,735 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Lagos-45
Kaduna-17
Plateau-17
FCT-16
Delta-6
Niger-6
Kwara-5
Oyo-3
Akwa Ibom-2
Cross River-2
Ekiti-2
Enugu-2
Osun-2
Sokoto-2
Bauchi-1
Ebonyi-1
Katsina-1
Rivers-1

An sallami mutane 48,092 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,093 daga ranar Alhamis 16 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More