
Coronavirus: Mutanen 239 sun karu a kasar Najeriya
An samun karin sabbin mutane 239 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 54,247 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Plateau-116
FCT-33
Lagos-19
Ekiti-12
Kaduna-11
Ogun-11
Ebonyi-8
Benue-7
Abia-5
Delta-5
Ondo-4
Edo-3
Imo-2
Osun-2
Bauchi-1
An sallami mutane 42,010 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,023 daga ranar Talata 1 ga watan satamba 2020.