Coronavirus: Mutane 42,439 ne suka warke daga cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 216 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 54,463 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Plateau-59
Rivers-27
Abia-22
Lagos-20
Oyo-18
Enugu-17
Kaduna-11
FCT-11
Ogun-10
Ebonyi-4
Osun-4
Ekiti-4
Delta-3
Edo-3
Akwa Ibom-2
Bauchi-1

An sallami mutane 42,439 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,027 daga ranar Laraba 2 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More