Coronavirus: Mutanen da cutar ta kashe sun haura 1000 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 138 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 53,865 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:

Plateau-55
Lagos-15
Ebonyi-11
Oyo-11
Abia-8
Anambra-7
FCT-7
Rivers-7
Kaduna-6
Ondo-5
Kwara-3
Bauchi-1
Benue-1
Edo-1

An sallami mutane 41,513 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,013 daga ranar Lahadi 30 ga watan Agusta 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More