Coronavirus: Sama da mutane 20,000 suka kamu da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 436 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 20,244 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-169
Oyo-52
Plateau-31
Imo-29
Kaduna-28
Ogun-23
FCT-18
Enugu-18
Bauchi-17
Bayelsa-14
Rivers-8
Osun-6
Kano-6
Edo-5
Benue-5
Adamawa-3
Borno-2
Abia-1
Ekiti-1

An sallami mutane 6,879 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 518 daga ranar Lahadi 21 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More