Coronavirus: Yadda masu cutar suka kai 29,879 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 503 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 29,879 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-153
Ondo-76
Edo-54
FCT-41
Enugu-37
Rivers-30
Benue-24
Osun-20
Kaduna-15
Kwara-13
Abia-9
Borno-8
Plateau-6
Taraba-5
Ogun-3
Kano-3
Kebbi-2
Nasarawa-2
Bayelsa-1
Gombe-1

An sallami mutane 12,108 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 669 daga ranar Talata 7 ga watan Yuli 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More