Coronavirus:An samu karin mutane 160 da cutar a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 160 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 56,177 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
FCT-39
Plateau-39
Lagos-30
Kaduna-23
Katsina-7
Rivers-6
Oyo-6
Yobe-3
Benue-3
Bayelsa-1
Abia-1
Edo-1
Ekiti-1

An sallami mutane 44,088 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 1,078 daga ranar Asabar 12 ga watan satamba 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More