DA DUMI DUMI: Adams Oshiomhole ya isa shedikwatar APC dan gudanar da taron kwamitin zartarwa ta kasa

DA DUMI DUMI: Adams Oshiomhole ya isa shedikwatar APC dan gudanar da taron kwamitin zartarwa ta kasa

A yanzu haka shugaban jam’iyyar APC Adams Oshiomhole yana cikin ofishin shedikwatar APC, inda zai jagoranci taron kwamitin zartarwa ta kasa.

Adams ya samu damar shiga shedikwatar APCn ne bayan da kotun daukaka kara ta Abuja ta dawo da matsayin sa na shugaban jam’iyyar ta APC jiya Litinin 15 ga watan Maris 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More