DA DUMI DUMI: An cinna wa gidan talabijin din TVC wuta

Duba da yadda lamuran ke faruwa ana ganin cewa wasu yan daba ne suka afka wa gidan talabijin din na TVC, wanda ake zargin mallakin tsohon gwamnan Jahar Legas Asiwaju Bola Tinubu ne.

Daya daga cikin ma’iakatan wanda ya bukaci a sakaye sunnan sa ya bayyana cewa, an cire mahadar gidan talabijin din daga DSTV na wani lokaci, an kafa wa ma’iakatan nasu tarko, inda suka zargi Tinubu da bawa sojoji umarnin yin kisa. Kamar yadda jaridar Thisday ta rawaito.

“Dakika 2 da suka wace muna fitar da rahotunnin mu, dakin labaran mu ya kama da wuta ga an kai wa abokin aikin mu Afolabi hari, sauran abokan aikin namu kuwa na shakar hayaki a inda suka buya”. Inji ma’iakatan na TVC

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More