DA DUMI- DUMI : An sake dakataccen shugaban EFCC Magu

‘Yan sanda a Najeriya sun saki dakataccen shugaban hukumar dake yaki da masu yiwa  tattalin arzikin  kasar Najeriya zagon kasa wato EFCC, Ibrahim Magu, da yammacin yau Laraba 15 ga watan Yuli 2020.

Lauyan Magu, Toyin Ojaomo ne ya tabbatar wa da manema labari hakkan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More