DA DUMI-DUMI Gbajabiamila ya zame shugaban majaisar wakilai

Femi Gbajabiamila ya zama shugaban majalisar wakilan Najeriya ta tara, ya samu nasara lashe zaben da kuri’u 281, inda Umaru Bago Tafida yake da kuri’u 76.
An samu lalacewar kuri’a da  (1)
 
Mutane 358 ne suka kada kuri’un

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More