DA DUMI – DUMI :Gidan mai ya kama da huta a Barewa dake jahar Lagos

Jaridar The Nation ta rawaito cewa, shugaban hukamar bada agaji na gaggawa wato LASEMA ta jahar lagos, Dr. Olufemi Oke- Osanyintolu ya bayyana cewa, lamarin ya faru ne da misalin karfe 6 na safiyar yau Alhamis, kuma yace an riga an tura masu kai agajin na gaggawa wajen da gobarar ta tashi dan shawo kan lamarin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More