DA DUMI- DUMI: Gobara ta tashi a cibiyar kasuwanci ta Duniya da ke birnin Abuja
A yau Litinin 13 ga watan ne gobara ta tashi a ginin cibiyar kasuwanci ta duniya da ke babban birnin tarayya a Abuja.
Zuwa yanzu ba’a gano abun da ya haddasa tashin gobarar ba.
Yanzu hakkan masu kashe gobara sun isa gurin dan shawo kan lamarin.