DA DUMI-DUMI: Gwamna Ganduje ya sauke kwamishinan Ayyuka na Kano

Gwamnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sauke kwamishinan Ayyuka na Jahar, Muazu Magaji daga mukamin sakamakon bayyana jindadin sa da yayi na rasuwar marigayi Malam Abba Kyari a shafin sa na Facebook a yau Asabar 18 ga watan Aprilu 2020.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More