DA DUMI-DUMI : Kakakin majalisar dokokin jahar Kaduna yayi murabus

Kakakin majalisar dokokin jahar Kaduna,  Aminu Abdullahi Shagali ya yi murabus.

Rahotonni sun nuna  cewa Aminu Shagali ya yanke hukuncin yin murabus din ne, sakamakon shirye-shiryen da wasu yan majalisar ke yi na tsige shi.

 

 

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More