DA DUMI-DUMI: Kotu ta bada beli Adoke kan naira miliyan 50

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Wata babbar kotun tarayya dake Gwagwalada Abuja  ta baiwa tsohon ministan shari’ar  Najeriya Mohammed Adoke, belin  kan naira miliyin 50, tare da mutun daya wanda zai tsaya masa, kuma ya kasance yana gida a yankin kotun, sannan sai dinga zuwa kotun tare da  wanda ake tuhumar.

Kotu ta kuma bukaci Adoke ya kawo fasfo dinsa.

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da Adoke ne tare da shugaban kamfanin man Malabu oil and Gas Limited, Aliyu Abubakar, da Rasky Gbinigie, na kamfanin Agip, kan laifuka 42 na rub da ciki da babakere.

EFCC ta yi zargin cewa Adoke ya karbi cin hancin naira miliyan 300 daga hannun Aliyu kan rijiyar man OPL 245.

 Sai dai Adoke ya musanta dukkan zarge-zargen 42 da akai  masa gaban kotu.

 Kotun karkashin alkali Idris Kutige ta dage zaman sauraron zuwa 26 da 27 ga watan Maris 2020.

 

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More