DA DUMI-DUMI: Kotu tayi watsi da karar ta PDP a Kano

Kotu Kano ta bawa Gwaman Ganduje da jam’iyyar APC nasara zaben gwamna da aka gudanar a watan Fabrairu a zaman a yau da aka gudanar a yau 2 ga watan oktoba 2019

Shari’ar da ake yi tsakanin jam’iyyar
APC mai mulki da kuma PDP mai adawa ta zo karshe a kotun farko da ke sauraron korafin zaben bayan da mai shari’a Halima Shamaki ta yi watsi da karar da PDP ta shigar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More